Duniyar labari

Duniyar labari Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniyar labari, Automotive, aircraft & boat, Zaria.

21/06/2026

Addini ƙabilanci da rikicin yanki ake yawo da hankali yan arewa dashi

19/06/2026

Wanda kuka wakilta sunfi shugaban ƙasa matsala

19/06/2026

Hankali ka alƙalinka game da muryan Bola tinubu ke yawo

17/06/2026

Zazzafan saqo zuwa ga rikitaccan tsoho

14/06/2026
DA DUMI-DUMI: Yunkurin sulhu ya rikide zuwa garkuwa da mutane, yayin da aka sâce kusan mutum 50 a Zamfara.Mutanen su 50 ...
08/06/2026

DA DUMI-DUMI: Yunkurin sulhu ya rikide zuwa garkuwa da mutane, yayin da aka sâce kusan mutum 50 a Zamfara.

Mutanen su 50 da s**a fito daga Magamin Diidi a Karamar Hukumar Maradun da ke jihar Zamfara an sace su yayin da s**a tafi sulhu da yan ta'add@. Ana zargin dan bindiga Jammo da ke harkokinsa a dajin Muntsira ne ya yi garkuwa da su.

Shugaban Karamar Hukumar Maradun Bello Dosara ya tabbatarwa da Daily Trust wannan batu, amma ya ce mutanen da s**a tafi sulhun ba da amincewar gwamnati s**a je ba.

07/06/2026

saqo ta musamman akan speaker Nigeria

04/06/2026

Raddi ga yan adawan gwamnatin uba sani

04/06/2026

Saqo me zafi zuwa ga baba dattijo

Address

Zaria
SANITUKUR

Telephone

+2348034207896

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar labari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share