Usaini Lawan Ya'u Roni

Usaini Lawan Ya'u Roni To enjoy our life.

Fatan Alkhairi a gareka Professor, Malami kuma masanin shari'aAllah Ubangiji Ya karo Ilimi mai albarka As-sheikh Malam M...
26/01/2024

Fatan Alkhairi a gareka Professor, Malami kuma masanin shari'a
Allah Ubangiji Ya karo Ilimi mai albarka As-sheikh Malam Mansur Isah Yelwa.

MUBAYA'AR GOYON BAYA DAGA KUNGIYOYIN FULANI NA JIHAR JIGAWA.Mai girma Mataimakin Gwamnan Jihar Jigawa, kuma dan Takarar ...
11/12/2022

MUBAYA'AR GOYON BAYA DAGA KUNGIYOYIN FULANI NA JIHAR JIGAWA.

Mai girma Mataimakin Gwamnan Jihar Jigawa, kuma dan Takarar Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi ya karbi Ziyarar Jaddada mubaya'ar nuna Goyon Baya daga Shugabannin Kungiyoyin Fulani na jihar jigawa sama da su 500 a dakin taro na Horar da Ma'aikata dake Dutse.

Amb. Muhammad Salisu Seeker.

Sen. Dr. Ibrahim Saminu Turaki Munayi maka Fatan Alkhairi.
19/12/2021

Sen. Dr. Ibrahim Saminu Turaki Munayi maka Fatan Alkhairi.

02/03/2020

Inayi mana fatan Alkhairi

30/04/2018

MASHA ALLAH

12/07/2017

Muna fatan ubangiji Allah ya karawa baba buhari lafiya da nisan kwana.

24/09/2016

Alhamdulillah !

25/08/2016

Fatan Alkhairi Gareku 'Yan Uwana.

17/08/2016

Fatan Alkhairee agareku mutane masu albarka!

FALALAR GOMAN KARSHE NA WATAN RAMADANA Manzo (saw) Ya kasance yana kara dage damtse a goman karshe na watan Ramadana Man...
27/06/2016

FALALAR GOMAN KARSHE NA WATAN RAMADANA

Manzo (saw) Ya kasance yana kara dage damtse a goman karshe na watan Ramadana

Manzo (saw) yana ibadar Itkafi a wadannan kwanaki goman karshe na watan Ramadan

A cikin wadannan kwanakin goman karshe na Ramadana manzo (saw) Ya kasance yana kirdadon daren Lailatul-qadr

Manzo(saw) Ya kasance idan aka shiga goman karshe na watan Ramadana yana zage damtse Ya raya wadannan darare da Ibadan sannan yana tashin iyalansa suma don su raya wadannan darare

Na daga cikin falalar wadannan kwanakin goma na karshe riskar daren Lailatul-qadr a cikinsu

A wannan dare ne aka saukar da Alqur'ani maigirma

Dare ne wanda ake gafata zunuban bayi ake karbar addu'oinsu

Manzo (saw) yace duk wanda ya dace da wanan dare na Lailatul-qadr yana mai imani da neman lada to za'a gafarta masa zunuban sa wadanda s**a
gabata

Don haka mu hakurkurtar da rayukan mu domin ribatar wadannan darare guda goman gaba daya

Ana tsammanin riskar wannan dare na Lailatul-qadr a ranaikun 21,23,25,27 da 29 ga wata na Ramadana to don neman dacewa sai mu raya dukkanin dararen na goman karshe

Ana son raya wadannan kwanaki da nau'ikan ayyukan ibada da s**a tabbata daga manzo (saw) Na nafilfili, karatun Alqur'ani da sauran ayyuka

Kar ka damu da wai wasu alamu da zaka gani a wannan dare, kai dai kayi ibada kawai da iklasi don neman dacewa

Mu kaucewa Shaidan wajen sanya riya a cikin ayyukan mu, muyi kokarin kaucewa yi don a yaba ko ganin kokarin mu, mu yi ibada tsakaninmu da Ubangijin mu

An sanya mana ire iren wadannan garabasa don rahma ga alummar manzo (saw) musamman duba da karancin shekarun wannan alumma wanda ka dade da yawa shekara 110,120 mafi yawanci kuwa 60,70 Wanda wasu alummomin da s**a gabaci wannan alumma s**an yi daruruwan shekaru don ance akwai wata mata da ta kai kokenta wajen Annabin zamaninta cewa a roka mata Allah 'Ya'anta basa wuce shekara 200,3000 Suke mutuwa wato wabi suke kenan

Don haka an yiwa wannan alum

With Allah Everything Is Possible !!!
27/06/2016

With Allah Everything Is Possible !!!

Address

Roni

Telephone

08037711578

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usaini Lawan Ya'u Roni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share