Smith louis

Smith louis MESSAGE US TO GET YOUR GIFT

21/08/2022

Ministar kudin Nijeriya Zainab Shamsuna Ahmad ta ce duk litar fetur na kamawa N448 ne a Nijeriya. Ministar ta sanar da hakan ne a taron jin bahasi game da tallafin man fetur kamar yadda gidan Talabijin na TVC ya rawaito. Zainab Shamsuna Ahmad ta ce gwamnati ce ke cika kudin da s**a kai N283 a

17/07/2022

Bayan Babbar Kotun taraƴyadake Gusau, ita ma Kotun ɗaukaka ƙara dake Sakkwato ta bi sahu, ta yi watsi da bukatar tsige gwamna Matawalle kan sauya sheka zuwa APC

17/07/2022

Idan har gwamnatin Jihar Zamfara bata dauki matakin hana wa ba, an kammala shiri don nada hatsabibin dan bindiga, Ada Aleru, a matsayin Sarkin Fulani a masaraut

16/07/2022

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar African Action Congress kuma mawallafin Sahara Reporters, Omoyele Sowore, ya yi ikirarin cewa wasu manyan yan arewa da ts

16/07/2022

Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), a ranar Laraba, ya bukaci matasa da su koyi ilimi ba don samun aikin gwamnati ba saboda babu “aiki a gwamnati. Ya kuma bukaci matasa da su …

14/07/2022

Shugaba Buhari yace Bazai bar wata Dukiya domin Ɗiyansa su Gada Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari yayi kira ga Iyaye dasu

30/06/2022

Daga: Nura Ahmad Hassan Babban hafsan tsaron kasa Najeriya Janar Lucky Irabor ya bayyana cewa gwamnan Zamfara Bello Matawalle ba shi da hurumin ya umarci kwamishinan ‘yan sandan jihar ya ba jama’a lasisin bindiga. Wannan ya fito ne a cikin wata sanarwa da Kwamishinan Yada Labarai, Mista Ibrahim ...

Address

Lagos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Smith louis posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Smith louis:

Share