SHIM UDUTH Student - 2013-2015

SHIM UDUTH Student - 2013-2015 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SHIM UDUTH Student - 2013-2015, Car dealership, Kubwa Abuja, Abuja.

HELLO!My fellow ladies & gentle men🙌
17/11/2020

HELLO!
My fellow ladies & gentle men🙌

31/08/2019

Flashback Friday
Forty years ago two men(Mr. Akanji Daniel Onaolapo and Mr. Pius Ogbewe) had an idea, a dream and decided not to hide their knowledge.
As a result of their hard work after being trained in the UK to diploma level, they returned and put their practice to good use. They established the National Professional Association and Structured Training Program that made the Profession recognized.
Was it easy?
Did they encounter hitches?
Were things smooth?
Did they give up?
No, no and no!
But it has been forty years of moving despite all odds. From one location to two and the Board is still growing.
What are you doing with your knowledge and ideas?
Will you give up because things are getting tough?

Two ambassadors of this great higher institution at general hospital katsina for experience accurately wanna to get
02/07/2019

Two ambassadors of this great higher institution at general hospital katsina for experience accurately wanna to get

Hello! EveryoneAm glad 2 imform dat d form of this school of health information management Usman danfodio University tea...
17/06/2019

Hello! Everyone
Am glad 2 imform dat d form of this school of health information management Usman danfodio University teaching hospital sokoto is out,
Below are details contained on d form 4d interested followers of this holy page.

And 4 for more enquiries contact me on 08140350492 or email, [email protected]

Thanks with ur mutual coorperation
Ahmad Ausa Gidanmadi H I S

07/06/2019
My gratitude 2u all sorry of been silent 4a while it"s bcos am fully occupied.Hence, this ix d 2018/2019 graduands of sc...
27/04/2019

My gratitude 2u all sorry of been silent 4a while it"s bcos am fully occupied.
Hence, this ix d 2018/2019 graduands of school of health information management higher national diploma pls wish dem d best of luck.

4more information & enlightment contact me [email protected] or 08140350492 10nx alot!

Ta ya ya zamu iya kawar da Malaria?Duk da cewa ana iya kare kai da samun waraka, har yanzu Maleriya na ci gaba da kisa a...
25/04/2019

Ta ya ya zamu iya kawar da Malaria?
Duk da cewa ana iya kare kai da samun waraka, har yanzu Maleriya na ci gaba da kisa a duniya: ta na kashe yara a cikin minti biyu kuma sama da mutum miliyan 200 ke kamuwa da cutar a kowacce shekara, a cewar Hukumar lafiya ta duniya.
A 'yan shekarun baya-bayanan ana samun sauyi kan yadda ake yaki da Maleriya, a 2015 alkaluma sun nuna ci gaban da ake samu a yaki da cutar.
Rahoton Hukumar lafiya ta duniya, WHO a 2018 ya nuna ana samun raguwar adadin masu kamuwa da cutar tsakanin 2015 zuwa 2017.
Ranar 25 ga watan Afrilun aka ware a matsayin ranar yaki da Maleriya a Duniya, wadannan su ne abubuwan da ya kamata a sani kan cutar:
Malaria cuta ce da ke barazana ga rayuwa wanda kwayar halittar Plasmodium da s**a hada da P. falciparum, P. malariae, P. ovale and P. vivax. ke janyota.
Macen sauro da ake kira Anopheles mosquitoes ke yada cutar ta hanyar cizo a jikin dan adam.
Ana iya kare kai da samun waraka daga cutar.
A 2017, mutum miliyan 291 aka kiyasta na fama da cutar a kasashe 87 a cewar WHO.
Mutum 435,000 malaria ta kashe a 2017.
Cutar ta fi illa a kasahen Afirka - a 2017, kashi 92 cikin 100 na masu fama da cutar a kasashen Afrika ne kuma kashi 93 cikin 100 na wadanda s**a mutu a nahiyar su ke.
An tara kudadde da yawansu ya kai $3.1bn domin yaki da cutar a 2017.
Alamomi
Za a fara gwajin riga-kafin Maleriya a karon farko a Malawi
Ra'ayi Riga: Yadda za a magance cutar maleriya
Aure zai rika mutuwa cikin sauki a Ingila
Alamomin Maleriya- zazzabi mai zafi da ciwon kai da ciwon gabobbi - wanda ke soma bayanan kwana 10 zuwa 15 bayan cizon sauro.
Alamomin na soma bayyana ne kadan-kadan kuma a wasu lokutan ba a saurin gano Maleriya ce, idan ba a gaggauta soma shan magani ba cikin sa'o'i 24 cutar ta kan yi kamari wasu lokutan ma ta kai ga kisa.
Wa ke cikin barazana?
A 2017, kusan rabin al'ummar duniya sun fuskanci barazanar kamuwa da malaria.
Yara 'yan kasa da shekaru biyar su ne rukunni mutanen da cutar ta fi yiwa illa: a 2017, kashi 61 cikin 100 (266,000) na wadanda cutar ta yiwa illa a duniya yara ne.
Sauran rukunin mutane da s**a hada da mata masu dauke da juna biyu da daidakun mutane da garkuwar jikinsu babu karfi su s**a fi barazanar kamuwa da cutar.
A wadanne yankuna Maleriya tafi kamari?
Alkalumar WHO sun nuna cewa akasarin masu dauke da cutar da mace-mace ana samun su ne a kasashen kudu da hamadar Afirka, sai dai yankunan kudu maso gabashin Asia da gabashin Mediterranean da yammacin Pacific da kuma Amurkawa su ma na cikin barazana.
A 2017, kasashe biyar na Afirka su ke dauke da kusan rabin masu dauke da cutar a duniya: Najeriya (25%), Jamhuriyar Demokradiyar Congo (11%), Mozambique (5%), Indiya (4%) and Uganda (4%).
Yaduwarta
A lokuta da dama, Maleriya na yaduwa ta hanyar cizon macen sauro da ake kira Anopheles mosquitoes -akwai sama da jinsin sauron Anopheles 400, wanda kusan 30 ke yada Maleriya.
Jinsin wadannan sauraye na cizo ne tsakanin dare zuwa asuba.
Saurayen na kyankyasa kwai a cikin ruwa, sannan kwan ya kyankyashe kan sa sannu a hankali ya girma ya zama sauro; macen sauro na shan jini a matsayin abinci.
Rigakafi
WHO ta bada shawarwarin kariya daga kamuwa da cutar da dabarun da take ganin su ne mafita.
Hanyoyin kariyar sun kasu gida biyu - akwai amfani da gidan sauro da kuma feshin maganin sauro - wanda akasari aka fi yi a lokuta da dama.
Bacci da gidan sauro na rage damar da sauro ke da ita na cizon mutum.
Feshin maganin kwari a gidaje da gine-gine, akalla sau daya ko biyu a shekara na taimako sosai.
Ana iya kare kai daga Malaria ta hanyar shan magungunan rigakafi da ake kira anti-malarial drugs ga matafiya, mata masu juna-biyu da kananan yara.
Gano ta da shan magani
Maleriya cuta ce da ake iya shan magani kuma a warke - ana iya gane idan mutum na dauke da ita a cikin minti 30 ko kasa da haka ta hanyar gwajin jini.
A cewar WHO, gano cutar a kan lokaci da shan magani na rage barazanar da take haifarwa, hana saurin kisa da rage karfin yaduwarta.
Bijirewa magunguna
WHO ta yi gargadi cewa sauron da ke yada malaria na bijirewa magunguna feshi da na sha - wanda hakan barazana ce ga kokarin da ake na kawo karshen malaria.
Abin damuwar a yanzu shi ne kokarin kariya da shawo kan cutar na neman daina aiki.
Sabbin alkaluman da ke kunshe a rahotan Maleriya na bana sun nuna cewa cikin kasashe 68 da aka ruwaito zazzabin cizon sauro na barazana, kashi 1 cikin 5 na amfani da magungunan rigakafi da ke nuna turjiya.
Turjiyar da magungunan yaki da wannan cutar ke nuna wa na sake zama kalubale.
WHO ta ce akwai bukatar sake daukan matakai masu karfi don ganin lallai an dakile cutar baki daya.
Hukumar na son ganin an bijiro da hanyoyin tunkarar turjiyar da magungunan Maleriya ke nuna wa.

14/03/2019
21/06/2018

I wanna to use this time up to beg people to pray for zamfara state to be crimes free state,cause we are in a bad situation. Thank you every one.

Address

Kubwa Abuja
Abuja
900108

Telephone

+23440350492

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SHIM UDUTH Student - 2013-2015 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SHIM UDUTH Student - 2013-2015:

Share

Category