Hausa Auto News24

Hausa Auto News24 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa Auto News24, Automotive, aircraft & boat, Kano.

 Bayan rashin nasara a wasa bakwai 7 da kungiyar kwallon kafa ta Al~Nassr tayi, a karon farko yau tasamu nasara✅
04/04/2025



Bayan rashin nasara a wasa bakwai 7 da kungiyar kwallon kafa ta Al~Nassr tayi, a karon farko yau tasamu nasara✅

ALLAHU AKBAR: Jana'izar marigayi Sheikh Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi, da ya gudana yanzu haka a filin Idi na Games V...
04/04/2025

ALLAHU AKBAR: Jana'izar marigayi Sheikh Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi, da ya gudana yanzu haka a filin Idi na Games Village a cikin garin Bauchi.

Allah ya jikan Malam da Rahama, Allah ya gafarta masa kura kuransa.

AURE NAKE SO: Bazan bari sai an tallata ni ba, na fito na tallata kaina.Dan Allah duk wanda ya shirya kuma da gaske yake...
03/04/2025

AURE NAKE SO: Bazan bari sai an tallata ni ba, na fito na tallata kaina.

Dan Allah duk wanda ya shirya kuma da gaske yake, zai iya Aure na, yimin magana ta DM ɗina A Tiktok Maraym Ismail 422, wallahi d gaske nake Aure nake so.

Duk wanda yake da gaske kawai ya fara min da tambayar gidan mu, kada yace ina zamu haɗu,

~ Cewar Maryam Isma'il yar Tiktok dake neman mijin Aure

 CSD ta jaddada amincewar ta akan rejistar 'yan wasan Barcelona guda 2 wata DANI OLMO & PAU VICTOR har zuwa karshen kaka...
03/04/2025



CSD ta jaddada amincewar ta akan rejistar 'yan wasan Barcelona guda 2 wata DANI OLMO & PAU VICTOR har zuwa karshen kakar wasa na bana.

 Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ce ƙudirin da wasu al'ummar mazaɓar sanatar Kogi ta tsakiya s**a gabatar mata bai cika ...
03/04/2025



Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ce ƙudirin da wasu al'ummar mazaɓar sanatar Kogi ta tsakiya s**a gabatar mata bai cika ƙa'ida ba.

INEC dai ta yi alƙawarin bayar da cikakkun bayanai a nan gaba.

~BBC Hausa

GOBARA ta tashi a gidan Ado bayero dake kofar nasarawa Kano inda shine mazaunin jami'ar nan mai suna nothwest.Allah yaki...
03/04/2025

GOBARA ta tashi a gidan Ado bayero dake kofar nasarawa Kano inda shine mazaunin jami'ar nan mai suna nothwest.

Allah yakiyaye gaba🙏

 kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta doke kungiyar kwallon kafa ta Athletico Madrid daci daya da nema, Wanda hakan yab...
03/04/2025



kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta doke kungiyar kwallon kafa ta Athletico Madrid daci daya da nema, Wanda hakan yabata damar kawai mataki na karshe a gasar cin kofi CAPA DEL REY na kasar spaniya.

20/10/2023

🇵🇹; Golden Boot is better than Ballon d'Or.
🇦🇷; Record Golden Boot winner 🌟

🇵🇹; My career dream Goal is to dribble the entire Team and score.
🇦🇷; Does it on a monthly basis in his prime 🥱

🇵🇹; I would love to have the Most Golden Balls (Ballon d'Ors) in History.
🇦🇷; Record Ballon d'Or winner 🌟

🇵🇹; Dubbed *Big Game Player* by his fans.
🇦🇷; Won Best Player Awards at World Cup, Copa América and Champions League and actually proved it.

🇵🇹; More Goals ⚽
🇦🇷; More European Golden Boots ✅

🇵🇹; More Instagram followers.
🇦🇷; The Post with the Most likes on Social Media 🌟

🇵🇹; More Matches played.
🇦🇷; More Trophies won 🏆

🇵🇹; More Ballon d'Or nominations.
🇦🇷; More Ballon d'Ors won ✅

🇵🇹; More shot power.
🇦🇷; More outside the box Goals ⚽

🇵🇹; More Free-kick attempts
🇦🇷; More Free-kick Goals ⚽

🇵🇹; More time spent in the Gym.
🇦🇷; Better Body balance 🦿 (doesn't dive or pretend).

🇵🇹; More Leagues played in
🇦🇷; More League Titles won ✅

🇵🇹; More International Goals ⚽
🇦🇷; More International Trophies🏆 & MVP + Most Goal contribution.

🇵🇹; More age.
🇦🇷; More Brain 🧠

🇵🇹; Fanbase claims he started as Midfielder and Messi as Goalscorer
🇦🇷; Has more Assists despite of less Games and has more Playmaker Awards despite of starting as Goalscorer according to certain Fanbase.

🇵🇹; Fans: More excuses,fake quotes, tear's and stats.
🇦🇷; Fans: Actual stats to backup the GOAT.

(We won't compare through ball's, key passes and long balls stats because Messi mops the floor with Ronaldo in those criteria) but... despite of being playmaker Messi goes head to head with Ronaldo in Goalscoring.

If you are Quantity...Messi is Quality.

GOAT Goalscorer ⚽
GOAT Playmaker 🏹
GOAT Dribbler ⚡

THE GOAT of all GOATs. 🐐🇦🇷
Follow us

Harshen Hausa Ya Shiga Jerin Yaruka 20 Da Za'a Fassara Huɗubar Arafa Ta BanaMahukunta Masallatan Alfarma na kasar Saudiy...
24/06/2023

Harshen Hausa Ya Shiga Jerin Yaruka 20 Da Za'a Fassara Huɗubar Arafa Ta Bana

Mahukunta Masallatan Alfarma na kasar Saudiyya, sun sanya Hausa a cikin jerin harsuna 20 da za a yi amfani da su wajen fassara hudubar ranar Arafa ta bana.

Shafin Haramain Sharifain ne ya tabbatar da hakan cikin wani sako da ya wallafa ranar Asabar a shafinsa na Facebook.

Hakan dai na nufin Hausa ne kadai harshen da ya samu damar shiga jerin harsunan a duk fadin Najeriya.

A shekarun bayan nan dai an rika fassara hudubar ranar Arafa cikin harsuna daban-daban, inda kusan shekaru uku da s**a gabata harshen hausa ya samu shiga.

Ga jerin harsunan da za a yi amfani da su wajen fassarar hudubar ta bana:

1. Turanci
2. Faransanci
3. Malay
4. Urdu
5. Persian/ Farsi
6. Chinese
7. Turkish
8. Russian
9. Hausa
10. Bengali
11. Swedish
12. Spanish
13. Swahili
14. Amharic
15. Italian
16. Portuguese
17. Bosnian
18. Malayalam
19. Filipino
20. German

25/05/2023

"MULKI DAI YA KARE!

A AREWA
Babu wutar Mambila.

Babu Ruwan Baro.

Babu kamfanin Ajaokuta.

Babu Rijiyoyin Fetur a Bauchi da Gombe.

Babu makarantar petroleum training institute ta Kaduna.

Babu wutan Zungeru.

Babu layin dogon Kano-Kaduna.

Babu na Lagos-Maiduguri.

Babu na Kano-Maradi.

an kasa gyaran Refineries.
An kasa gina sabbi duk da alkawarin da s**a yi.

An kasa gyara sha'anin ilimi, alkawarin da aka daukar ma malamai Jami'a ko Daya Ba'a cika ba.

An kasa gyara sha'anin lafiya.

A yau 12.5kg silindar gas tana N10,000+

Fetur sai yadda ka samu, man gas (diesel) #900 liter,

An bada bashin noma amma 'yan ta'adda sun hana noman.

Duk inda shanu suke anbi an sace.

A Arewa kowa a tsorace yake, a yau baka san a tsakanin kai ko iyalinka wa za'a fara kamawa ba. Sannan a Maiduguri da arewa maso yamma, Mata a aure su da karfi da yaji babu sadaki babu waliyyi.

Mun koma sai mun biya 'yan ta'adda haraji kamun su barmu mu zauna a garuruwanmu.

Yaushene zamu samu wannan gatan?

Idan shugaba yaga dama ze iya sawa a gina mana Refineries a arewa don mu huce gori.

amma waye shugaban?
kuma ayaushe?

MASU ZAGI SUYI ZAGI
Masu yabo suma su yaba

Kuma yanada yan arewa mukamai amma baya bibiyarsu
Kuma anrufu iyakar kasa talaka yasha azabar yunwa ga tsadan rayuwa
Anyi mulki ba hikima ba tsari acikinsa
Kuma yanzu ance muyafe masa

TO ALLAH YAYAFEMU GABADAYA
AMMA ABUN AKWAI ABUN DUBAWA
ALLAH YASA MUDACE

DA DUMI DUMI.Kotun koli ta bada umar nin aci gaba da amfani da tsofaffin kudi har zuwa  31-12-2023.Me zaku ce?
03/03/2023

DA DUMI DUMI.

Kotun koli ta bada umar nin aci gaba da amfani da tsofaffin kudi har zuwa 31-12-2023.

Me zaku ce?

Rundunar yan sanda ta tabbatar da harin da yan ta’adda s**a kai Gwoza, jihar Borno.Kwamishinan yan sandan jihar ya ce mu...
26/02/2023

Rundunar yan sanda ta tabbatar da harin da yan ta’adda s**a kai Gwoza, jihar Borno.

Kwamishinan yan sandan jihar ya ce mutum biyar ne s**a jikkata a harin.

Yan ta’adda dai sun farmaki jama’a a wajen zabe a jiya Asabar.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Auto News24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share